Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, ya ce gwamnatinsa na kyautata zaton alaka ta kwarai da gwamnatin sabon shugaban kasar Amurka, Joseph, R, Biden.
An rantsar Joseph R Biden a matsayin shugaban kasar Amurka na 46 a yau ranar Laraba, 20 ga watan Junairu, 2021, a harabar majalisar dokokin kasar, Capitol.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, yayi fitarsa na karshe a matsayin shugaban kasar daga fadar White House.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya kai ziyara jihar Sokoto don jajantawa takwararsa, gwamna Aminu Waziri Tambuwal, bisa mumunar gobarar kasuwar ta da faru.
Hukumar yan sanda ta bayyana cewa yara 18 da aka ceto daga hannun matan da suka sace su daga jihohin Arewa, har yanzu ba'a gano iyayensu ba bayan shekara guda.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi kira ga mutan jiharsa cewa daga yanzu a rika daukan alamun zazzabin cizon tsaro a matsayin Korona har sai gwaji.
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, ya ce kawo yanzu adadin wadanda suka kamu da cutar Korona a Najeriya yanzu ya zarce 112,000 cikin samfuri milyan 10 da aka gwad
Kimanin mutane milyan 29 har yanzu basu hada layukan wayansu da lambar katin zama dan kasa NIN ba yayinda wa'adin da gwamnati ta baya zai kare yau 19 ga Junairu
Kungiyar Fulan Makiyaya a Najeriya, Miyetti Allah (MACBAN) ya bayyana irin kisan gillan da yan banga ke yiwa mambobinsu a karamar hukumar Mashegu na jihar Neja.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari