Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Yayinda wa'adin da gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya baiwa Fulani su bar dazukan jihar ke kusantowa, ya bada umurnin daukan sabbin jami'an Amotekun.
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya, Chikwe Ihekweazu, ya bayyana cewa amfanin barin yara su koma makaranta ya rinjayi tsoron kamuwa da cutar Korona.
Dan rajin kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho, ya kalubalanci gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya kama idan ya isa kan barazanar korar Fulani daga jihar da yayi.
Wani mai rajin kafa kasar Oduduwa, Cif Sunday Adeyemo Igboho, a ranar Juma'a ya dira Igangan, karamar hukumar Ibarapa ta jihar Oyo kamar yadda yayi alkawari.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya tuhumci wasu sarakunan gargajiya a jihar da yiwa gwamnatinsa zagon kasa wajen kokarin kawo karshen matsalar tsaron.
Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya kaiwa Buhari kan yadda yan ta'addan Boko Haram suka fara gangami a jiharsa suna cin karensu ba babbaka.
Wata kotu dake zaune a Ilori, birnin jihar Kwara, ya yankewa wani direba, Adetunji Tunde, hukuncin shekaru biyu a gidan kaso kan amfani da kudin da ba nashi ba.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ce jihar na shirye-shiryen yiwa mutane gwajin cutar Korona a iyakokin shiga jihar. Ya bayyana hakan ne ranar Laraba.
Wata Farfesar ilmin hada magunguna, Chinedum Babalola, ta caccaki gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, inda ta ce shi kanshi gwamnan na bukatar ya natsu a karantar
Abdul Rahman Rashid
Samu kari