Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
A ranar Talata, 27 ga watan Junairu 2021, Mutane 1,303 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, a ranar Talata, ya rattafa hannu kan dokar daina baiwa tsaffin gwamnoni da mataimakansu na jihar kudin fansho.
Bayan kiraye-kiraye daga yan majalisun tarayya da manyan masu ruwa da tsaki a Najeriya suka yiwa shugaba Buhari ya sallami hafsoshin tsaro kuma ya nada wasu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sallami dukkan hafsoshin tsaron Najeriya a ranar Talata, 26 ga watan Junairu, 2021, kuma ya nada sabbi ba tare da bata lokaci ba.
Wani kasurgurmin mai fataucin makamai, Haruna Yusuf, dan garin Sawarya a karamar hukumar Kaita ta Katsina, a ranar Litinin ya bayyana adadin bindigogin da ya.
Mai rajin kafa kasar Oduduwa, kuma mutumin da ya lashi takobin korar Fulani daga kasar Yarbawa, Sunday Igboho, ya bayyana cewa wadanda suka kona masa gida zasu
Hukumar yan sandan jihar Oyo ta ce ta samu labarin cewa wasu yan bindiga cike da motar bas da tasi sun banka wuta gidan mutumin da ya ke kokarin korar Fulani.
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, a makon da ya gabata ya bayyana cewa an yi gwajin samfuri milyan daya tun da korona ta bulla a Najeriya kuma sama da dubu dari.
Kungiyar masu tada kayar bayan Boko Haram a ranar Asabar ta saki sabon bidiyo dake nuna igwa, makamai da harsasan da mambobin kungiyar suka kwace a cikin Sambis
Abdul Rahman Rashid
Samu kari