Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, yace shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawarin kasancewa na kowanni dan Nigeria, amma abinda ke nuni kamar shi na Fulani
Kungiyar kare hakkin Yarbawa a Najeriya, Afenifere, ya cacca dattawan Arewa kan kiran da sukayi ga Fulani Makiyaya su koma Arewa idan aka cigaba da tsangwamarsu
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya bukaci gwamnatin tarayya ta bari mutane su mallaki bindigogin kansu dmin kare kansu da iyalansu saboda yadda matsalar.
Alkali Binta Nyako na babban kotun tarayya, Abuja, ta kamu da cutar COVID-19. Kamfain dillancin labarai, NAN, ta bayyana cewa za'a killaceta. A ranar 28 ga Juna
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya lissafa abubuwa hudu da ya kamata duk wani shugaba a Najeriya ya mallaka. Lawan, wanda dan majalisa ne daga
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, a ranar Laraba ya sanar da cewa ya samu waraka daga cutar Korona bayan kwanaki bakwai. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin hira
Ofishin jakadancin Amurka dake Najeriya tana kira ka yan Najeriya gurbin aikin karantar da yan kasar Amurka harshen Hausa da Yarbanci a kwaleji da jami'o'inta.
Iyaye mata a jihar Edo na gudanar da zanga-zanga inda suke kira gwamnati ta kori Fulani Makiyaya ta kori Fulani Makiyaya daga jihar. Matan sun tare hanyoyi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta samar da sabon salon yaki da yan bindiga da sace-sacen mutane a jihar musamman Fulani Makiyaya. An kafa kwamitin Malamai masu wa'azi 65
Abdul Rahman Rashid
Samu kari