Cikin hotuna: Iyaye mata na gudanar da zanga-zanga, sunce a kori Fulani daga Edo

Cikin hotuna: Iyaye mata na gudanar da zanga-zanga, sunce a kori Fulani daga Edo

- Bayan abinda ke faruwa a jihar Oyo, matan Edo sun ce basu son ganin Fulani a garinsu

- Matan Uromi sun bayyana cewa yanzu basu iya zuwa gonakinsu domin noma

- Sun zargi Fulani Makiyaya da garkuwa da mutane da kuma kashe-kashe

Iyaye mata a jihar Edo na gudanar da zanga-zanga inda suke kira gwamnati ta kori Fulani Makiyaya daga jihar.

Matan sun tare hanyoyi a Uromi, karamar hukumar Esan ta jihar.

Rike da takardu masu rubutun #FulanimustGo, matan sun ce zuwa gonakinsu ya gagara saboda suna tsoron kada makiyaya su kashesu.

Kalli hotunan:

Cikin hotuna: Iyaye mata na gudanar da zanga-zanga, sunce a kori Fulani daga jihar Edo
Cikin hotuna: Iyaye mata na gudanar da zanga-zanga, sunce a kori Fulani daga jihar Edo Credit: @MobilePunch
Source: Twitter

KU KARANTA: Tsohuwar da bata samu haihuwa ba ta ce ita da kanta ta nema wa mijinta sabuwar mata

Cikin hotuna: Iyaye mata na gudanar da zanga-zanga, sunce a kori Fulani daga jihar Edo
Cikin hotuna: Iyaye mata na gudanar da zanga-zanga, sunce a kori Fulani daga jihar Edo Credit: @MobilePunch
Source: Twitter

KU KARANTA: Gwamnatin Kebbi ta dauki Malaman addini don yiwa Fulani wa'azi

Cikin hotuna: Iyaye mata na gudanar da zanga-zanga, sunce a kori Fulani daga jihar Edo
Cikin hotuna: Iyaye mata na gudanar da zanga-zanga, sunce a kori Fulani daga jihar Edo Credit: @MobilePunch
Source: Twitter

A bangare guda, kungiyar Makiyayan Arewa (NEF) ta bayyanawa al'ummar Fulani dake kudancin Najeriya su dawo gida idan ana koransu daga inda suka zaune.

Hakazalika Kungiyar NEF ta yi kiraga gwamnonin Arewa su shirya karban Fulanin dake shirin dawowa gida daga kudu.

Nigerian Tribune ta ruwaito cewa wannan na kunshe cikin jawabind da kakakin kungiyar dattawan, Dr Hakeem Baba-Ahmed, ya saki.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel