Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Mutane 405 cutar Korona ta hallaka cikin watanni biyu da suka gabata, kwamitin fadar shugaban kasa kan yaki da cutar Coronavirus PTF ta bayyana ranar Litinin.
Menene hukuncin yin Adashi a Musulunci? Wato mutane su taru suna hada kudi duk wata domin ba daya daga cikinsu har tsawon yawan su? Sannan mene ne hukuncin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya canza dogarinsa wanda akafi sani da ADC, kuma ya zabi sabon ADC, Channels TV ta jiyo daga fadar shugaban kasa sun bayyana.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Asabar, 30 ga watan Junairu, 2021, ya jaddada rijistarsa a matsayin mamban jam'iyyar All Progressives Congress APC a Najeriya.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta lamuran addinin Musulunci a Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar, malaman addinin Musulunci da Limamai.
Wani lauya a kasar Swizalan, Enrico Monfrini, ya ce ya kwashe shekaru 20 yana aiki domin gano kudaden da mulkin gwamnatin marigayi Janar Sani Abacha ta boye.
Shugaban yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Shekau, ya saki sabon jawabin cewa, sabbin hafsoshin tsaron babu abinda zasu tsinana kamar yadda magabatansu sukayi.
Jami'an tsaro sun ceto mutane hudu da aka sace a karamar hukumar Chikun da Kajuru na jihar Kaduna kuma suka damke masu garkuwa uku bayan an kure musu gudu.
Shugaban hafsoshin tsaron Najeriya mai barin gado, Janar Abayomi Olonisakin (mai ritaya), ya ce hukumar Sojoji ta kwato dukkan kananan hukumomin da yan ta'addan
Abdul Rahman Rashid
Samu kari