Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Talamiz, ya kwantar hankalin yan kudancin Najeriya mazauna jiharsa cewa shirye yake da karesu rayukansu da dukiyoyinsu.
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta dame mabarata 500 kan laifin saba dokan hana barace-barace a kan hanya a cikin jihar. Kwamishanar harkokin matan jihar, Dr Zahra’u
Gwamnatin tarayya ta shiga tattaunawa da wasu kashen duniya domin samun rigakafin Korona nan da karshen watan Febrairu, 202. cewar Ministan waje, GeofreOnyeama.
Kungiyar Lafiyan Duniya (WHO) ta fifita wasu kasashen Afrika kan Najeriya wajen aika rigakafin cutar Korona Pfizer-BioNTech. Diraktar WHO na yankin Afrika.
Kwamishanan yan sandan jihar Edo, Philip Aliyu Ogbadu, ya gargadi yan Najeriya kan biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa da kansu ba tare da sanin hukuma ba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya na harin tabbatar da cewa nan da shekaru hudu masu zuwa, kashi 30 na motocin da za'a rika amfani da su a Najeriya su kasance masu.
A ranar Juma'a, 05 ga watan Febrairu 2021, Mutane 1,624 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba
Babbar Bankin duniya (World Bank) ta baiwa Najeriya gudunmuwan kudi $500m don inganta wutan lantarki da kuma karfafa kamfanonin raba wutan lantarki gaba daya.
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da ranar kaddamar da ginin layin dogo daga jihar Kano zuwa Maradi a jamhurriyar Nijar, da kuma Kano zuwa Dutse.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari