Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Tsohon ministan sufurin jirage kuma babban mai adawa da shugaba Muhammadu Buhari, Femi Fani-Kayode, ya yi watsi da kalaman gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello.
Gwamnan jihar Kogi, kuma shugaban kwamitin jan hankalin matasa zuwa APC, Alhaji Yahaya Bello, ya tabbatar da labarin cewa tsohon ministan sufurin jirage, Femi.
Hukumar hana fasa kwabri a Najeriya Kwastam (NCS) shiyar jihar Katsina ta damke tankar man fetur da ake amfani wajen shigo da shinkafa yar waje zuwa Najeriya.
Aliyu Momoh ya bayyana ra'ayinsa kan muhimmanci harkar Fim a cikin al'umma inda yayi kira da zuba kudi cikin masana'antar Kannywood kuma ya bayyana ra'ayinsa.
Yan majalisai dokokin tarayyan Najeriya ne mafi fama da talauci a duniya, Kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya bayyana ga manema labarai makon nan.
Kungiyar yan kwadago TUC ta caccaki gwamnatin tarayya kan sabon shirin da take yi na kara farashin man fetur sakamakon karuwan farashin danyen mai zuwa $60.
Tawagar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, bata yi hadari ba, mai magana da yawun gwamnan, Malam Isa Gusau, ya yi fashin baki ranar Laraba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bada rahoton kisan mutan jihar 23 da yan bindiga sukayi a kananan hukumomi biyar na jihar a rana guda kacal. Kwamishanan tsaro yace.
Jami'an hukumar yan sandan Najeriya sun samu nasara dakile wani mumunan harin da yan bindiga da fashi da makami suka kai jihar Zamfara, Kwamishanan yan sanda.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari