Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Aliyu Momoh ya bayyana ra'ayinsa kan muhimmancin harkar Fim a cikin al'umma inda yayi kira da zuba kudin Zakkah wajen shirya fina-finan Kannywood domin fadakarw
A ranar Juma'a, 12 ga watan Febrairu 2021, Mutane 1,005 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba
Sheikh Joaan bin Hamad Al Thani ya ki musafaha da Alkalan wasan kwallo mata lokacin wasan karshe na gasar kungiyar kwallon duniya da FIFA ta shirya, Daiky Mail.
Mazhabar siyasa ta Kwankwansiyya ta nuna rashin amincewanta kan shirin da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ke yi na rusa daya daga cikin gadojin sama
Allah ya yiwa wani shahrarren jagorancin Fulani makiyaya kuma dan jarida, Sale Bayari, rasuwa. Rahoton Daily Trust ya nuna cewa Bayari ya mutu ne da daren jiya.
An yi jana'izar gwamnan farin hulan farko na jihar Legas, Alhaji Lateef Kayode Jakande, ranar Juma'a, 12 ga watan Febrairu, 2021 a gidan dake Ilupeju, Legas.
Kungiyar Gwamnonin Najeriya a ranar Alhamis ta yi ittafaki kan "bukatar samar da sabbin hanyoyin kiwon shanu domin maye gurbin kiwo a fili, dare da kuma wanda.
Akalla mutane biyu sun rasa rayukansu ranar Alhamis a rikicin da ya barke tsakanin jami'an hukumar Amotekun da wasu Fulani Makiyaya a garin Owo na jihar Ondo.
Farfesa Wole Soyinka ya jaddada cewa shi fa bai yarda shugaba Muhammadu Buhari ke mulkin kasar nan ba. Soyinka ya bayyana hakan yayin jawabi kan matsalar tsaro
Abdul Rahman Rashid
Samu kari