Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande

Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande

An yi jana'izar gwamnan farin hulan farko na jihar Legas, Alhaji Lateef Kayode Jakande, ranar Juma'a, 12 ga watan Febrairu, 2021.

Shahrarren dan siyasan kuma dan jaridan ya mutu ne ranar Alhamis yana mai shekaru 91.

An yi Sallar Jana'izar ne a gidansa dake Ilupeju na jihar Legas.

Mataimakin gwamnan Legas, Obafemi Hamzat, da tsohon gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun, na cikin wadanda suka halarci Sallar Jana'izar, sakataren yada labaran gwamnan jihar, Gboyega Akosile ya bayyana.

Kalli hotunan:

Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande
Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakand Credit: @AbbeyFayemi
Asali: Twitter

KU KARANTA: Rashin tsaro: An maka Buhari da Makinde a kotu kan rikicin makiyaya a Oyo

Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande
Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande Credit: @AbbeyFayemi
Asali: Twitter

Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande
Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande Credit: @AbbeyFayemi
Asali: Twitter

KU KARANTA: Ana iya amfani da NIN don gano ɓata-garin makiyaya, in ji Ganduje

Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande
Hotunan jana'izar tsohon gwamnan jihar Legas, Alhaji Lateef Jakande Credit: @AbbeyFayemi
Asali: Twitter

A wani labarin kuwa, Allah ya yiwa wani shahrarren jagoran Fulani makiyaya kuma dan jarida, Sale Bayari, rasuwa.

Rahoton Daily Trust ya nuna cewa Bayari ya mutu ne da daren Alhamis a asibitin koyarwan jami'ar Jos, bayan gajeruwar rashin lafiya.

Gabanin mutuwarsa, ya kasance shugaban uwar kungiyar Gan Allah Fulani na Najeriya GAFDAN, kuma tsohon Sakataren uwar kungiyar makiyayan Miyetti Allah (MACBAN),

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel