Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Ondo, ya siffanta kalaman gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, cewa yan Najeriya basu bukatar izininsa domin shiga dazukan jihar a matsayin "abin.
Babban Malamin addini kuma jagoran darikar Tijjaniya ya yi kira ga Fulani masu garkuwa da mutane da suyi hattara kada su shiga Izalah bayan fita da laifin satar
Daruruwan mutane sun gudu daga muhallansu yayinda wasu yan ta'addan Boko Haram suka kai hari wani gari a jihar Borno rannar Juma'a, Daily Trust ta ruwaito.
A ranar Alhamis, har an fara sa ran sako dalibai da malaman makarantar GSC Kagara da aka sace, amma aka samu cikas saboda yan bindigan sun tsaya kan bakansu.
Yan bindiga da yammacin Asabar sun sake kai wani sabon hari gundumar Gurmama dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. The Nation ta ruwaito cewa da yiwuwan
Gwamnatin jihar Kwara a ranar Juma'a ta bada umurnin kulle wasu makarantu mallakin coci a Ilori har sai an kammala tattaunawa kan lamarin hana dalibai sa hijabi
Dirarsa jihar Neja ke da wuya, babban Malamin addini, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya shiga daji domin ganawa da yan bindiga a dajin Tagina, dake iyakan da Kadun
Tsohon hafsan Sojin Najeriya, Laftanan Janar Tukur Buratai (mai murabus), a ranar Alhamis ya ce da yiwuwan wannan rikicin na Boko Haram ta cigaba har tsawon.
Tsaffin hafsoshin tsaro da shugaba Muhammadu Buhai ya zaba a matsayin sabbin jakadu sun dira majalisar dattawa don tantancesu da tabbatar da su a ranar Alhamis.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari