Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi, ya bayyana cewa hukumar Sojoji za ta yi amfani da dabarar da akayi amfani wajen ceto daliban Kankara domin cewa daliban.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Talata, 16 ga Febrairu, ta yi rashin babban jigonta, Otunba Gbenga Daniel OGD, wanda ya koma jam'iyyar APC.
Babu shirin kara farashin litan man fetur, kamfanin man feturin Najeriya (NNPC) ya bayyana ranar Talata. Janar Manaja na sashen yada labaran NNPC, Dr Kennie Oba
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC na daya daga cikin hukumomin yaki da rashawa biyu dake Najeriya tun komawarta demok
Yan majalisar wakila tarayya guda biyu, Blessing Onuh (APGA-Benue) da Yakubu Abdullahi (PRP-Bauchi) sun sauya sheka jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Cikin yunkurin dinke barakar dake cikin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP, shugabannin jam'iyyar sun kai ziyara ga tsohon shugaban kasa, Goodluck.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, tare da wasu gwamnonin Arewacin Najeriya yanzu haka suna kasuwar Shasha domin ganewa idanuwansu irin bannar da akayi yayinda.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dattawa ta tabbatar da Abdulrasheed Bawa a matsayin zababben shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin.
Masu ruwa da tsaki a sashen man feturin kasar nan na shawara kan sabon farashin litan man fetur yayinda farashin danyen mai ya haura $63 ga ganga a kasuwa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari