Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Alhamis ya kai ziyara garin Dikwa inda ya rabawa al'ummar garin mutum 34,000 kayan masarufi da kansa.
Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Belli, ya tuhumci gwamnatin tarayya da watsi da su wajen yunkurin da sukeyi na ceto daliban makarantar GSC Kagara da
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, Mr. AbdulRashid Bawa.
Shahrarren Malamin addini, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce yan jaridan Najeriya masu laifi ne saboda yawancin bada rahoton cewa yan bindigan Najeriya masu laifi ne.
Adadin wadanda suka rasa rayukansu sakamakon harin da yan ta'addan Boko Haram suka kai Maiduguri, birnin jihar Borno ya tashi zuwa 16, jami'an asibiti sun bayya
Tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin Soja, Janar Abdulasalmi Abubakar, ya ce sulhu da tsagerun yan bindiga ba shi bane mafita daga cikin halin da ake ciki.
Rahotanni na nuna cewa jami'an Sojin Najeriya sun yi artabu da yan ta'addan Boko Haram da suka kai mumunan harin Maiduguri, birnin jihar Borno da yammacin nan
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya caccaki gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, inda ya siffanta a matsayin Fulani dan ta'ada kuma masu son hallaka shi.
Hankalin mutane a Maiduguri, birnin jihar Borno, ya tashi sakamakon karan tashin bama-bamai da suke ji da yammacin Talata, 23 ga watan Febrairu, 202, TheCable.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari