Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnatin Sri Lanka na shirin haramta sanya Niqabi a fadin kasar tare da kulle makarantun Isamiyya akalla 1000 saboda dalili na tsaro, inji Ministan tsaron.
Mwalimu Joshua Njenga ya gani wasu kura-kurai a jawabin fadar sarauniyar Ingila Buckingham Palace ta saki ranar Talata. 9 ga Maris kan zargin wariyar launi.
Wata kotun majistare a jihar Kano ranar Juma'a ta umurci kwamishanan yan sandan jihar ya gudanar da bincike kan zargin barazana da suka da aka daurawa Sheikh.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II ya zama jagoran ɗariƙar Tijjaniya a Najeriya. An yi wannan nadi ne a babban taron Maulidin da ke gudana a Sokoto.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu, ya bayyana cewa ba zai yiwu kudin makamai suyi batan dabo karkashin gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ba.
Tsohon babban hafsan sojin Najeriya, Laftanan Janar Tukur Buratai, ya karyata rahoton cewa ya ci kudin da aka bada don sayan makamai lokacin da yake mulki.
Tun da Najeriya ta koma tsarin demokradiyya a 1999, mata na kukan ba'a damawa da su a harkar majalisa. Hakan ya sa yanzu suke bukatar a basu wani kaso na musamm
Mai baiwa kasa shawara kan lamarin tsaro, Babagana Monguno, ya yi zargin cewa wasu kudaden da aka baiwa tsaffin hafsoshin tsaro domin sayan makamai sun yi batan
Jami'an tsaro sun ceto dalibai kimanin 180 da aka sace a kwalejin zamanantar da gandun daji dake Afaka, unguwar Mando ta jihar Kaduna. Daily Trust ta tattaro.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari