Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shahrarran Malamin addini, Sheikh Ahmad Gumi, ya caccaki dukkan masu kira ga gwamnati ta kamashi saboda ganawar da yake yi yan bindiga. Gumi ya siffantasu.
Mai bada shawara kan lamarin tsaro, Babagana Monguno, ya bayyana cewa Sheikh Ahmadu Abubakar Gumi, ya yi musu alkawarin taimakawa gwamnati wajen magance matsala
Jihohin daban-daban a fadin tarayya sun kaddamar yiwa al'ummarsu rigakafin cutar Korona. Kawo yanzu, jihohi 16 cikin 36 na kasar sun samu nasu kason na rigakafi
Gwamnatin jihar Neja ta bada umurnin rufe dukkan makarantun sakandare mallakin gwamnati na tsawon makonni biyu. An yanke wannan shawara ne bayan zaman da akayi.
Wasu dalibai sun tsira da kafarsu a wata makarantar sakandare dake unguwar Damaga, karamar hukumar Maradun dake jihar Zamfara yayinda yan bindiga suka kai sbaon
Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Laraba ta bayyana adadin mutanen da yan bindiga suka sace da kuma adadin da suka kashe a jihar a shekarar 2020 da ta gabata.
Kwanakin baya, hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikkin kasa zagon kasa watau EFCC ya gurfanar da wani mutumin da yaki mayar da kudi milyan biyu da.
Hukumar Hisbah wacce ta shahara da tabbatar da bin koyarwan Musulunci ta wanke wani jami'inta, Sani Rimo, wanda aka yiwa zargin kai matar aure dakin Hotal.
Gwamnatin jihar Kano ta samu karban rigakafin AstraZeneca na cutar Korona 209,520. Kwamishanan kiwon lafiya na jihar, Aminu Tsanyawa, ne ya karbi rigakafin rana
Abdul Rahman Rashid
Samu kari