Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Ministan ma'adinai da karafuna, Olamilekan Adegbite, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta gano dimbin arzikin gwal a iyakar da ta hada Abuja zuwa Nasarawa.
Najeriya kasa ce mai dimbin arzikin man fetur, ma’adinai da filin noma a jihohinta 36. Amma duk da haka wasu jihohinta na fama da matsanancin talauci har yanzu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan jam'iyyar hamayya PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana ra'ayinsa kan makudan kudin da gwamnatin Buhari ke shirin kash
Kungiyar kwallon Kano Pillars da Baturen Kocinta, Lionel Soccoia, sun raba jiha bayan ya ajiye aikinsa sakamakon rashin biyansa albashi da yi masa shisshigi.
Shugabannin kasashen Afrika da dama sun mutu kan mulki kafin karewar wa'adinsu. Yayinda wasu kashesu akayi, wasu sun mutu ne sakamakon cuta da suke fama da shi.
Hukumar Hisbah a jihar Jigawa ta damke jarkan barasan gargajiya wanda aka fi sani da Burkuku guda daya a karamar hukumar Kazaure. Kwamandan Hisban jihar, Malam
Hukumar yaki da rashawa da laifuka (ICPC) ta sanar da damke tsohon shugaban hukumar shirya jarabawar shiga jami'a watau JAMB, Dibu Ojerinde, kan zargin badakala
Mutane da dama sun san kudaden kasashen nahiyar Afrika amma ba kowa ya san darajar wadannan kudade ba idan aka kwatantasu da dalar Amurka. duba jerinsu anan.
Akalla mutum biyu sun hallaka yayinda 167 ke kwance asibiti ranar Alhamis sakamakon shan lalataccen sinadarin Jolly Juice a jihar Kano. Bayan shan wannan abu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari