Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Yusuf Buhari, dan gidan shugaban kasa Muhammadu, na shirin angwancewa da diyar Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado Bayero, Zahra Ado Bayero, rahoton Daily Nigerian.
Babban jagora a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bada gudunmuwan milyan 50 ga wadanda su
Hukumar yan sandan jihar Kano ta damke wani mutumin kan zargin kaiwa yan bindiga Zamfara baburan da suke amfani da shi. Kakakin hukumar yan sandan jihar, Kiyawa
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ranar Talata a fadar shugaban kasa ya ce idan aka gaza kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya, ba za a yi zaben 2023 ba.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, a ranar Litinin ya bayyana cewa jihar Kano ta fi kowace jihar tsaro a Najeriya bisa matakan da gwamnatinsa ke dauka.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta yi kira ga majalisar dokokin tarayya ta dakatad da wani shiri da ake yi a majalisar wakilai na yunkurin halasta amfani da Hijabi
Hukumar tsaron kudu maso yammacin Najeriya watau, Amotekun, shiyar jihar Ondo ta damke shanu 100 da makiyaya kan laifin saba dokar hana kiwo a fili a jihar.
Gwamnatin tarayya a ranar Litinin ta bayyana cewa an kammala shirye-shiryen fito-na-fito da yan ta'addan da kokarin ganin bayan Najeriya, Ministan tsaro, Magash
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana cewa wadanda suka kaiwa ayarin motocinsa hari Makiyaya ne. Ya bayyana hakan ne bayan tsallake rijiya da baya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari