An nada sabbin Alkalan kotun daukaka kara, ga jerin sunayensu da jihohinsu

An nada sabbin Alkalan kotun daukaka kara, ga jerin sunayensu da jihohinsu

Majalisar Shari'a ta tarayya NJC karkashin jagorancin babban Alkalin Najeriya, Dr. Justice I. T. Muhammad CFR, ta zabi sabbin ma'aikatan majalisar 26, Alkalin kotun daukaka kara 18 da shugabannin kotuna 8.

NJC a zamanta na 94 da aka gudanar ranar 17 zuwa 18 ga Maris 2021, ta yi dubi cikin jerin sunayen da kwamitin mu'ayana ta gabatar kuma ta yanke shawaran gabatarwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da gwamnonin Rivers, Nasarawa, Kogi, Jigawa, Ebonyi da Delta.

Mai magana da yawun NJC, Soji Oye, ya saki jerin sabbin Alkalann da aka nada a jawabin da ya saki ranar Juma'a kuma muka samu asalin jihohindsu daga @GazetteNGR

Ga jerinsu:

1. Sabbin Alkalan kotun daukaka kara

i) Hon. Justice Bature Isah Gafai (Jihar Katsina )

ii) Hon. Justice Muhammad Ibrahim Sirajo (Jihar Plateau )

iii) Hon. Justice Waziri Abdul-Azeez (Jihar Adamawa)

iv) Hon. Justice Yusuf Alhaji Bashir (Jihar Kaduna)

v) Hon. Justice Usman A. Musale (Jihar Yobe)

vi) Hon. Justice Jauro Ibrahim Wakili (Jihar Yobe)

vii) Hon. Justice Abba Bello Mohammed (Jihar Kano)

viii) Hon. Grand Kadi Mohammed Danjuma (Jihar Niger)

ix) Hon. Justice Danlami Zama Senchi (Jihar Kebbi)

x) Hon. Justice Mohammed Lawal Abubakar (Jihar Sokoto)

xi) Hon. Justice Hassan Muslim Sule (Jihar Zamfara)

xii) Hon. Justice Amadi Kenneth Ikechukwu (Jihar Imo)

xiii) Hon. Justice Peter Oyinkenimiemi Affen (Jihar Bayelsa)

xiv) Hon. Justice Sybil Onyeji Nwaka Gbagi (Jihar Delta)

xv) Hon. Justice Olasumbo Olanrewaju Goodluck (Jihar Lagos)

xvi) Hon. Justice Banjoko Adebukunola Adeoti Ibironke (Jihar Ogun)

xvii) Hon. Justice Olabode Abimbola Adegbehingbe (Jihar Ondo)

xviii) Hon. Justice Bola Samuel Ademola (Jihar Ondo)

KU DUBA: Jami'an Ƴan Sanda Sun Kwance Bam a Kano

An nada sabbin Alkalan kotun daukaka kara, ga jerin sunayensu da jihohinsu
An nada sabbin Alkalan kotun daukaka kara, ga jerin sunayensu da jihohinsu Hoto: @thecableng
Asali: Twitter

DUBA NAN: Yan bindiga sun kai mumunar hari Kaduna, sun kashe 13, sun kona gidaje 56

2. Babban Alkalan birnin tarayya Abuja

i) Hon. Justice Salisu Garba Abdullahi

3. Babban Alkalan jihar Rivers

i) Hon. Justice Simeon Chibuzor Amadi

4. Babban Alkalan jihar Nasarawa

i) Hon. Justice Aisha Bashir Aliyu

5. Babban Alkalan jihar Kogi

i) Hon. Justice Sunday Omeiza Otu

6. Babban Alkalan jihar Jigawa

i) Hon. Justice Umar Maigari Sadiq

7. Babban Alkalan jihar Ebonyi

i) Hon. Justice Ngene Anagu Elvis

8. Babban Alkalan jihar delta

i) Hon. Justice Theresa T. Obiajulu Ogochukwu Diai

9. Shugabar kotun daukaka karan gargajiya, jihar Delta

i) Hon. Justice Patience Onuwa Elumeze

Za'a rantsar da dukkansu bayan amincewar shugaban kasa, gwamnoni da majalisun dokoki da na tarayya.

Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin uku yanzu tare da shararriyar jarida Legit.

Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss.

Asali: Legit.ng

Online view pixel