Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani matashi dan shekara 20 ya shiga hannun hukumar yan sandan jihar Neja kan laifin kisan matarsa kan sabanin da suka samu kan Kunun karin kumallon da tayi mas
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Alla-wadai da yunkurin juyin mulki a jamhuriyyar Nijar. Mai magana da yawunsa, Garba Shehu, ya bayyana alhinin shugaban a jawabin
Wasu yan bindiga sun budewa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya kuma dan takaran kujerar gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, wuta. An kashe jami'an yan san
Jakadar kasar Birtaniya, Catriona Laing, ta bayyana damuwarta kan tabarbarewar matsalar tsaro a Najeriya. Yayinda hira da manema labarai a bikin maraba da dalib
Shugaban Cocin Katolikan Ilori, kuma shugaban kungiyar kungiyar Kirisotcin Najeriya shiyar Kwara, Most Rev. Paul Olawoore, ya ce cocin bata shiga wani yarjejeni
Mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya fara zuwa duba lafiyarsa Landan tun kafin ya zama shugaban kasan Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta sanar da ranar Juma'a, 2 ga Afrilu da Litnin 5 ga Afrilu 2021, matsayin ranar hutu don murnar bikin Ista na bana. Ministan harkokin cikin.
Tun da aka koma karatu a wannan zangon, Abubakar El-Rufai, dan gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, bai koma makaranta ba, bisa binicken SaharaReporters.
Wasu yan Najeriya sun bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya mika ragamar mulki hannun mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbanjo kafi ya tafi duba lafiyarsa birnin Landa
Abdul Rahman Rashid
Samu kari