Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Mahaifin matar da kishiyarta hallaka ta hanyar banka mata wuta ya bukaci hukumomi su tabbatar da cewa an kashe wacce aka kama da wannan laifi don ba zai yafe ba
Ministan harkokin Neja Delta, Sanata Godswill Akpabio, ya ce ba shi wata alaka da baturen zaben da kotu ta jefa kurkuku kan taimakawa APC wajen magudin zabe.
Hukumar Soji ta yi watsi da rahotannin cewa wasu jami'an Sojojin rundunar Operation Lafiya Dole sun yi zanga-zanga kan rashin isassun makamai da kudin alawus a.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi waiwaye kan yakin basasan da aka kwashe watanni 30 ana yi a Najeriya kuma ya yi addu'a kada Allah ya maimaitawa Najeriya.
Mahaifin daya daga cikin daliban makarantar FCFM Afaka 39 da yan bindigan suka sace a jihar Kaduna, Ibrahim Shamaki, ya mutu. Mahaifi ne ga Fatima Shamaki.
Sojojin rundunar Operation Lafiya Dole sun gudanar da zanga-zanga kan turasu faggen yaki da 'yan ta'addan Boko Haram. A cewar majiyoyi daga barikin Maimalari.
Nakasa ba annoba bace wacce zata kange mutum daga cimma burikanshi na rayuwa ko samun farinciki a rayuwa, hakan yasa wani makaho daba'a san ko wanene ba yayi am
Rundunar jihar Kano ta karrama wasu jami'anta biyu kan kin amsar miliyan daya wadda aka gabatar masu a matsayin cin hanci.Kwamishinan yan sandar jihar, Samaila
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis ta bayyana cewa an fitar da kudi bilyan 288 cikin bilyan 500 da aka tanada don bada tallafi ga jama'a sakamakon illar da cutar
Abdul Rahman Rashid
Samu kari