Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani masanin tsaro a kasar Sweden, Hugo Kaaman, ya ce bidiyon da Boko Haram ke ikirarin ta harbo jirgin Sojoji tsohuwar bidiyon abinda ya faru a kasar Syriya.
Mutuwar wani sabon jariri a asibitin koyarwan jami'ar Legas (LUTH) sakamakon yajin aikin da Likitocin Najeriya ke yi ya janyo cece-kuce a fadin kasar, rahoto.
Gwamnatin jihar Kaduna, a ranar Asabar, ta bayyana cewa jami'an tsaro sun ceto akalla mutum 15 da akayi garkuwa da su a jihar. A jawabin da kwamishanan harkokin
Hawaye sun kwaranya yayinda gobara taci shahrarriyar kasuwar kayayyakin mota ta Araromi dake Agodi-Gate, Ibadan, babbar birnin jihar Oyo ranar Asabar, 3 ga wata
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun hallaka shugaban kungiyar Fulani Makiyaya Miyetti Allah na jihar Nasarawa, Alhaji Mohammed Musa tare da na garin Toto.
Gwamnan Bello Matawalle na jihar Zamfara bayyana dalilin da ya sa gwamnatinsa ta ke sulhu da yan bindiga, inda yace sulhu kadai ne mafita daga matsalar tsaron.
Wani dan majalisar wakilan tarayya, Haruna Maitala ya rigamu gidan gaskiya sakamakon hadarin mota ranar Juma'a a hanyar Bade-Gitata yayinda ya nufi zuwa Jos.
Yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram, bangaen Abubakar Shekau, sun dauki alhakin baro jirgin yakin hukumar Sojojin Najeriya Alpha Jet NAF475 a ranar Laraba.
Kwanaki biyu bayan Sojoji sukayi yunkurin juyin mulki, an rantsar da Mohamed Bazoum, a matsayin sabon shugaban kasar jamhuriyyar Nijar. An rantsar da shi yau.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari