Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya bayyana cewa wasu mutane na kokarin jefa yankin Kudu maso gabas (yankin Igbo) cikin yaki. Magana yayin hira da ChannelsTV.
Gwamnatin tarayya ta siffanta kalaman gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, na cewa an buga kudi N60bn don rabawa gwamnoni a matsayin karya marasa tushe da asali.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ce da sannu za'a ceto dalibai matan da yan ta'addan Boko Haram suka sace a makarantar sakandaren Chibok a 2014.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya kammala rattafa hannu kan kwantiragin komawa kungiyar kwallon Kano Pillars, zuwa karshen kakar 2020/2021 na NPFL..
Wani jami'in dan sanda ya rasa rayuwarsa yayinda yake kokarin hana garkuwa da mutane a unguwar Tungan-Maje dake karamar hukumar Gwagwalada a birnin tarayya Abuj
Kamfanin Simintin Dangote ya bayyana farashin da yake sayarwa yan kasuwar Siminti daga masana'antunsa dake Obajana, Gboko, da Ibese. Dirkatan Kamfanin na shirye
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad, ya umurci daukacin al'ummar Musulmi su tashi da azumin watan Ramadana ranar Talata, 13 ga watan Afrilu, 2021.
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta damke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane 40 hade da wadanda suka yi garkuwa da ma'aikatan hukumar kare hadurra.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa an ga jinjirin watan Ramadana a wurare daban-daban a Najeriya. Kwamitin neman wata a Najeriya ce tayi wannan sa
Abdul Rahman Rashid
Samu kari