Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugabannin kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah (MACBAN) na yankin kudu maso yamma sun umurci mambobinsu suyi kaura daga jihar Ebonyi sakamakon kashe-kash
Jami'an hukumar dakile muggan kwayoyi watau NDLEA sun damke wani mutum Henry Okonkwo bayan ya yi kokarin safarar hodar Iblis daga Najeriya zuwa kasar Andalus.
Daya daga cikin dalibai kashi na biyu da yan bindiga suka saki bayan sacesu da aka a makarantar ta FCFM dake Afaka, Kaduna, AbdulGaniyu Aminu, ya ce yan bindiga
Mai Martaba Sarkin Zazzau, Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi karin girma ga Mallam Shehu Tijjani Alu Dan Sidi daga matsayinBarden Zazzau zuwa Ciroman Zazzau.
Sakamakon ballewa daga gidan yarin garin Owerri, jihar Imo da wasi fursunoni sukayi, hukumar gidajen gyara halin Najeriya ta sake hotuna da sunayen fursunonin.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana dan hutawa ne a Landan, kasar Birtaniya. Buhari ya bayyana hakan ne a wasika ta musamman da ya aike ga Sarkin Urdu
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari, tayi bayani cikin sabon littafinta dalilinta da yasa ta zabi yin jinya a Najeriya maimakon zuwa Landan lokacin da tayi.
Kamfanin BUA ya mayar da martani kan ikirarin kamfanin Dangote da kamfanin Flour Mill cewa matatar sukarin BUA dake garin Fatakwal matsala ce ga kamfanonin suka
An tsinci wani abin fashewa da ake zargin Bam ne a makarantar firamaren Afara Unity School dake karamar hukumar Umuahia North ta jihar Abiya ranar Alhamis.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari