Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Yan bindigan da suka kai hari jami’ar GreenField dake hanyar Kaduna inda sukayi awon gaba da dimbin dalibai sun bindige mutum 3 cikin daliban da suka sace.
Kungiyar kare hakkin yan kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, a ranar Alhamis, 22 ga Afrilu ta yi zargin cewa Sojojin Najeriya na yiwa matasan Igbo dauki.
Gamayyar kungiyoyin Arewa maso gabas ta alanta cewa masu son ganin bayan ministan sadarwa da tattalin arzikin zaman, Dr Isa Ali Pantami, makiyan Arewacin Najeri
Shugabannin jami'ar jihar Kaduna (KASU) sun yi watsi da rahotannin cewa an yi kara kudin makaranta ninki6 kuma sun yi kira ga dalibai su kwantar da hankulansu.
Kasar Chadi za ta bizne tsohon shugabanta, Idriss Deby Itno a ranar Juma'a, 23 ga watan Afrilu 2021, bayan kisansa da yan tawayen FACT sukayi a batakashi da suk
Shahrarren Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi, ya bayyana cewa ya daina sulhu da yan bindiga ne saboda gwamnatin jihar ta nuna ba ta son haka.
Yan Najeriya da yan kasuwa na wahala sakamakon rashin isasshen wutan lantarki a kasar. Bankin duniya ya ce yan kasuwa na asarar $29bn a shekarar sakamakon haka.
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da kungiyar gwamnonin Arewacin Najeriya karkashin jagorancin gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalong a fadar shugaban kasa.
Hausawa suka Juma'ar da za ta yi kyau, daga Laraba akan ganeta. Jiya Laraba, 21 ga watan Afrilu, 2021, jihohin Najeriya akalla biyar sun fuskanci hare-hare.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari