Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya yi kira ga Fulani Makiyaya da su nisanci jiharsa yanzu. Gwamnan ya bada wannan umurni ne yayin hira da manema labarai bayan
Majalisar dattawa a ranar Laraba ta amincewa gwamnatin tarayya ta karbi sabon bashin $1.5bn da €995m daga kasashen waje. A lissafin da muka buga, wannan kudi.
Bayan dawowarsa daga Landan inda ya tafi jinya, shugaba Muhammadu Buhari ya halarci zaman Tafsirin watan Ramadana a Masallacin fadar shugaban kasa, Aso Villa.
Kyaftin na Super Eagles kuma sabon dan wasan kungiyar Kano Pillars, ba zai buga yawancin wasannin waje ba a sashe na biyu na kakar firimiyar Najeriya da za'a.
Majalisar Sojojin kasar Chadi ta alanta kafa dokar hana fita da kuma kulle dukkan iyakokin kasar bayan sanar mutuwar shugaban kasa, Idris Deby Itno, ranar Talat
Bayan mutuwar mahaifinsa Idris Deby filin daga, hukumar Sojin kasar Chadi ta alanta nadin 'dan marigayi, Mahamat Kaka, a matsayin mukaddashin shugaban kasar.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban kasar Chadi, Idris Deby, ya riga mu gidan gaskiya, bayan samun nasara a zaben kasar na cigaba da mulki
Iyayen dalibai 39 da aka sace a kwalejin FCFM Afaka Kaduna sun ce sun biya milyan 17 don sakin dalibansu amma yan bindigan mutum 10 kawai suka saki cikinsu.
Shugaban kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Idris Kyari, ya bayyana cewa ba zasu kara farashin Litan man fetur a watan Mayun nan ba gaba daya a kasar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari