Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar Hisbah reshen jihar Kano ta sallami Sani Nasidi Uba Rimo, daya daga cikin kwamandojinta da akayi zargin an kama da matar aure a Otal a watan Febrairu.
Babban malamin addini, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya bayyana cewa yan ta'addan Boko Haram ne suka sace daliban Greenfield dake Kaduna ba yan bindiga ba.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa wasu Malaman addini da tsaffin yan siyasa na kokarin hada baki da wasu yan bakin haure wajen yiwa shugab Buhari juyin mulki.
Wata kungiya mai zaman kanta, BudgIT, ta gudanar da bincike cikin kasafin kudin 2021 da shugaba Muhammadu Buhari ya rattafa hannu kai a karshen shekarar 2021.
Yan bindigan da sukayi awon gaba da daliban jami'ar Greenfield 22 a jihar Kaduna sun bayyana cewa sun kashe dalibai 5 cikinsu ne don nuna gazawar gwamnati.
Hedkwatar tsaro (DHQ) ta gargadi Sojoji da yan siyasa kan suyi hattara da kowani irin shirin yiwa gwamnatin shugaba Buhari juyin mulki. Kakakin hedkwatar yace.
Mataimakin Limamin Masallacin tarayya, Farfesa Ibrahim Maqari, ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince da biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa ba.
Yan bindigan da suka sace daliban jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna sun yi barazanar kashe sauran dalibai 17 dake hannunsu idan gwamnatin Kaduna bata biya.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari