Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa cin hanci da rashawa ba zai bari a samu cigaba na kwarai a Najeriya ba. Ya bayyana hakan ranar Alham
Yan bindiga sun yi awon gaba da dalibai makarantar Mission ta Calvary International Ministry, CAPRO, dake karamar hukumar Barkin Ladi LGA, a jihar Plateau.
Akalla kilo miliyan biyu na miyagun kwayoyi, wanda kudin su ya kai Naira biliyan 80 hukumar NDLEA ta kama a cikin watanni uku, cewar shugabanta Buba Marwa.
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta ce yan kungiyar IPOB da hukumar tsaron da suka kafa ESN sun sayi bama-bamai da suke niyyar tayar da tarzoma da su a jihar Imo.
Shahrarren dan bindigan da ya jagoranci satan daliban Kankara 300, Auwalu Daudawa, ya koma daji bayan watanni uku da aanta tubarsa daga barandancin da sata.
Sanatoci a ranar Talata sun bayyana tsoron cewa da yiwuwan yan ta'addan Boko Haram su kai hari birnin tarayya Abuja, saboda hare-haren da ake kawia jihohin dake
Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Singapore, Chandler Good Government Index, CGGI ta bayyana Najeriya a matsayin kasa maras shugabannin kwarai ta uku a fadin
Yan ta'addan Boko Haram (ISWAP) sun fara rabawa mazauna garin Geidam a jihar Yobe kudi domin shigar da su cikin harkar ta'addancin da suke yi. HumAngle ta samu.
Bikin aure a Najeriya taro ne dake cike da farin ciki da shewa, amma a wani daurin aure, mutane sun yi mamakin yadda Ango ya tsawatawa mutumin da suka gayyata.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari