Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wani shararren Malamin addini, wanda shine Limamin jami'ar Maiduguri, Dr. Imam Goni Muhammad Ali Gabchiya, ya saki katin gayyata zuwa daurin auren yaransa 10.
Ma'aikatar harkokin addinin Musulunci na kasar Saudiyya a ranar Lahadi ta bayar da sabbin umurni game da amfani da na'urar amsa kuwa watau Sifika na waje..
Tsagerun yan bindiga a ranar Asabar sun hallaka daya daga cikin direbobin Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibrin Maigwari II a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwa
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum tare da Sanatocin dake wakiltan Borno a majalisar dattawa, Kashim da Abubakar Kyari sun halarci Sallar Jana'izar.
An gudanar Sallar Jana'iza ga manyan jami'an sojin Najeriya da suka mutu sakamakon hadarin jirgi ranar Juma'a, 21 ga watan Mayu, 2021 a babbar filin jirgin sama
Wasu yan bindiga a daren Juma'a sun hallaka jami'ar hukunar NSCDC biyu a Nneyi, dake karamar hukumar Anambra East inda suka kona motarsu tare da kwashe makamai.
Gamayyar jami'an hukumar Sojojin Najeriya da na yan sanda a karamar hukumar Kontagora sun ragargaji yan bindiga akalla guda bakwai a cikin daji a jihar Neja.
Juma'ar yau bata yiwa yan Najeriya dadi ba yayinda shugaban hafsoshin Sojin kasan Najeriya, Laftanan Janar Ibrahim Attahiru, ya mutu tare da wasu manyan hafsosh
Juma'ar yau bata yiwa yan Najeriya dadi ba yayinda shugaban hafsoshin Sojin kasan Najeriya, Laftanan Janar Ibrahim Attahiru, ya mutu tare da wasu manyan hafsosh
Abdul Rahman Rashid
Samu kari