Jerin sunayen Sojojin da suka mutu a hadarin jirgin da ya kashe Janar Attahiru

Jerin sunayen Sojojin da suka mutu a hadarin jirgin da ya kashe Janar Attahiru

Juma'ar yau bata yiwa yan Najeriya dadi ba yayinda shugaban hafsoshin Sojin kasan Najeriya, Laftanan Janar Ibrahim Attahiru, ya mutu tare da wasu manyan hafsoshi a hadarin jirgin saman.

Hukumar Sojin saman Najeriya ta tabbatar da faruwar wannan hadari amma ta ce za tayi karin bayani daga baya.

An samu jerin sunayen Sojin dake cikin jirgin tare da Janar Attahiru.

1. Laftanan Janar Ibrahim Attahiru

2. Birgediya Janar M I AbdulKadir

3. Birgediya Janar Olayinka

4. Birgediya Janar Kuliya

5. Manjo LA Hayatu

6 Manjo Hamza

7. Sajen Umar

Matukan Jirgin

8. FLT LT TO Asaniyi

9. FLT LT AA Olufade.

10. Sajen Adesina.

11. ACM Oyedepo.

Asali: Legit.ng

Online view pixel