Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Dan gidan Sarkin Kontagora, Alhaji Bashar Saidu Namaska, na cikin mutanen da yan bindiga suka hallaka yayinda suka kai hari gonar Sarkin a jiya ranar Laraba.
Kwamitin gudanarwan uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar gaggawa a hedkwatar jam'iyyar dake Abuja sakamakon sauya shekarar gwamna.
Hukumar yan sanda a jihar Ogun ta damke wata mata mai suna Olanshile Nasirudeen, kan laifin dabawa mijinta wuka har lahira kan zargin ya yiwa wata mata ciki.
Labarin da ke shiga mana da duminsa na nuna cewa gwamnan jihar Kross Ribas, Ben ayade, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC a yau Alhamis..
Hankalin jama'a ya tashi yayinda fasinjoji suka gaza wucewa sakamakon mamaye unguwar Oshodi da jami'an hukumar Sojin Najeriya suka yi da safiyar Alhamis, 20.
A kwanakin baya, kungiyar gwamnonin Najeriya NGF karkashin Gwamna John Kayode Fayemi, ta kafa kwamiti na musamman domin duba lamarin cire tallafin man fetur.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya bayyana cewa har yanzu bai ga hujjan cewa yan kungiyar kwadago sun janye daga yajin aiki kamar yadda sukayi ikirari.
Majalisar dattawa a ranar Laraba ta gabatar da sabuwar dokar haramta biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa. Ezrel Tabiowo, hadimin shugaban majalisar dattawa
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya koma bakin aiki bayan makonni da daukam hutu inda yaje kasa mai tsarki don ibada, ya dira Maiduguri..
Abdul Rahman Rashid
Samu kari