Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Marigayi Janar Sani Abacha ya yi mulkin Najeriya daga 1993 zuwa 1998 da ya mutu. Yana daga cikin jerin shugabannin Najeriya da suka mutu kan ragamar mulki.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar II, a ranar Laraba, ya ce yan Najeriya su daina yaudarar kansu cewa abubuwa na tafiya daidai a Najeriya.
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya halarci taron kwanaki biyu kan jin bahasin al'umar Najeriya kan garambawul wa kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999
Shugaban kasar Mali da Firam Minista sun yi murabus daga kujerunsu bayan tsaresu da Sojoji sukayi ranar Litinin, wani hadimin sabon shugaban na yanzu bayyana.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya mara goyon bayansa kan haramta kiwo a fili da gwamnonin kudancin Najeriya suka yi, inda yace yawo da dabbobi.
Mutum saba'in da shida da aka yi garkuwa da su a garin Yar-katsina a karamar hukumar Bungudu na jihar Zamfara sun samu yanci, gwamnatin jihar ta tabbatarr.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Libiya, Mohamed Younis Menfi, a fadar Aso Villa, dake birnin tarayya Abuja ranar Laraba, 26 ga Mayu.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta sanar da cewa ta samu nasarar ciyar da daliban makaranta milyan goma karkashin shirin ciyar da yan makaranta a fadin tarayya
Kungiyar dattawan Arewa (NEF) ta yi kira fa shugaba Muhammadu Buhari da ya tabbatar da tsaron Najeriya, ya kare rayukan al'umma ko kuma ya amince ya gaza jagora
Abdul Rahman Rashid
Samu kari