Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kungiyar Shugabannin Matasan Arewa (NYLF), hadaddun kungiyoyi 42, sun zabi Gwamna Bala MohammedAbdulKadir na Bauchi a matsayin dan takarar shugaban Kasa a 2023.
Mukaddashi Manajin Daraktan Kamfanin Sadarwar na Nijeriya (TCN) kuma Shugaban Hukumar Gudanarwar Wutar Afirka ta Yamma (WAPP), Injiniya. Sule Ahmed Abdulaziz.
Muhammad Saliu, wani Mazaunin Erimope, ya shaida wa Jaridr Daily Trust cewa an kai wa wasu Matasan Fulani hari a yammacin Talata. Hakan ya farune ne wata daya.
Bayan shekaru, shugaba Muhammadu Buhari zai zanna da yan jarida a ranar Alhamis, 10 ga Yuni, 2021 domin amsa tambayoyi kan abubuwan da suka shafi mulkinsa.
Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa ba zai iya tabbatar da tsaro a jihar ba idan aka bar komi a hannunshi shi kadai. Bayan ganawa da Shugaba Muham
Kungiyar kare hakkin al’ummar Musulmi (MURIC) ta bayyana cewa babu wani dan takara mabiyin addinin Kirista daga yankin Kudu maso Yamma da zai lashe zaben Shugab
Akalla mutum 18 ne suka rasa rayukansu a wani hadarin mota da ya auku ranar Laraba a kan hanyar Birnin Kudu zuwa Kano a Karamara Hukumar Birnin Kudu a Jigawa.
Gwamnatin Amurka ta yi kira da a gaggauta janye dakatar da aiki da Tuwita a Najeriya. Kiran da Amurkar ta yi a yanzu, shi ne tsokaci da ta yi karo na hudu.
Pastor Tony Ugochukwu na Blaze a Fire Ministry da ke Sapele, jihar Delta an samu rahoton cewa ya gudu da wasu makudan kudade da aka tara domin siyan kayan kidan
Abdul Rahman Rashid
Samu kari