Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Hukumar gidajen gyara hali watau NCoS a ranar Juma'a, 9 ga Yuli, ta saki hotunan fursunonin da suka gudu daga Kurkukun da ke Jos, birnin jihar Plateau ranar.
Limamin majami’ar Nnewi Anglican Communion, Rabaran Ndubisi Obi, ya koka kan halin kuncin da 'yan Najeriya ke ciki, yana mai jaddada cewa mutanen yankin Kudu.
Tsohon Shugaban Kasa na mulkin soja, Janal Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), a jiya Alhamis ya yi gargadi game da yawaitar sauya sheka da ‘yan siyasa ke yi.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janal Lucky Irabor, ya ce tsofaffin kayan aiki da karfin soja kadai ba za su iya kawar da matsalolin tsaro kamar fashi.
Rahoton dake shigo mana da duminsa daga kasar Saudiyya na nuna cewa ba'a ga jinjirin watan Zhul-Hijja 1442 ba a fadin kasar. Haramain Sharifain ta ruwaito.
Akalla mutum arba'in da biyu tsagerun yan bindiga suk hallaka yayinda suka kai hari kauyuka biyar a karamar hukumar Maradun, a jihar Zamfara da daren Alhamis.
A ranar Alhamis din da ta gabata ne Ofishin Binciken Hadura, ya ce rahoton farko na musabbabin hatsarin jirgin saman soja wanda Babban Hafsan Sojan Kasa, Laftan
An yi hasashen cewa muddin ba a yi wani abin a zo a gani ba wajen shawo kan matsalar kwaya da ake samu a yanzu, kashi 70 cikin 100 na mutanen Jihar Kano ka iya.
Za'a fita neman jinjirin watan Zhul-Hijja a kasar Saudiyya ranar Juma'a, 29 ga Dhul Qa'adah 1442 bisa kalandan Ummul Qura, wanda yayi daidai da ranar 9 ga Yuli.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari