Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta tsamo kimanin yan Najeriya miliyan 10.5 daga kangin talauci a cikin shekaru biyu da suka gabata.
Shugaba kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi na musamman ga yan Najeriya da safiyar Asabar, 12 ga watan Yuni 2021, fadar shugaban kasa ta bayyana haka yau..
Kowane dan Najeriya ana bin sa bashin fiye da N160,000 sakamakon basukan da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya rika karba tun bayan hawansa karagar mulki a sheka
Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya na Jihar Neja, Hon, Isah Adamu, ya bayyana cewa da akwai wadansu malamai daman gaske a jihar da su iya karatu ko rubutu ba.
Gamayyar kungiyoyin Arewa sun bukaci Majalisar Tarayya da ta ayyana dokar wajibci ta hanyar shirya kuri’ar raba gardama domin bai wa al’ummar yankin Kudu maso.
Shugaba Buhari ya bayyana jinjinarsa cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara a harkokin yada labarai Femi Adesina, ya fitar domin cikar majalisar shekara 2.
Shugaban kasa Buhari ya ce shawarar da jam’iyyar APC ta yanke game da shugabancinta da kuma zaben 2023 zai kasance daga masu alhakin haka daga sama har kasa.
Kwamishanan ‘yan sanda a Imo, Abutu Yaro, a ranar Laraba ya gargadi masu aikata laifuka da suka mallaki bindigogin‘ yan sanda a jihar da su yi gagawar dawo.
Malaman Katolika a karkashin kungiyoyin Bishop din Katolika na Najeriya (CBCN) sun yi kira ga Majalisar Dokoki ta kasa da ta dage kundin tsarin mulkin Najeriya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari