Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Augustine Eguavoen ya bayyana abin da ya sa aka fatattaki Najeriya daga AFCON 2021. Eguavoen ya na so ‘yan wasan Super Eagles su manta abin da ya faru a Kamaru.
Femi Otedola ya sa kyautar kudi har Dala $250,000 ga Super Eagles. Idan ‘yan wasan Najeriya suka dawo gida da kofin AFCON 21, Attajirin zai damka masu N102m.
Tunisiya da Super Eagles za su fafata a filin kwallon Roumde Adjia a ranar Lahadi a AFCON. Duk wanda ya samu nasara, zai hadu da kasar Burkina Faso ko Gabon.
Najeriya ta doke Guinea Bissau a gasar AFCON da ake bugawa a kasar Kamaru. Muhammadu Buhari ya fito ya taya ‘Yan wasan Najeriya murna bayan nasarar da suka samu
Yan kwallon Najeriya Super Eagles suna fara buga wasarsu na uku a gasar kofin nahiyar Afrika tare da yan kwallon kasar Guinea Bissau. Ana buga wannan wasa ne a
An gano za a rika biyan ‘Yan tawagar Super Eagles $5000 da zarar sun yi nasara a wasa a gasar AFCON. Kawo yanzu 'yan kwallon Najeriya sun samu N4.1m a gasar.
Kungiyar wasan kwallon kafa ta Everton ta fatattaki manajan ta Rafael Benitez a ranar Lahadi, bayan wata takwas da ya karba ragamar kungiyar kwallon kafan.
AFCON 2021 - kungiyar kwallon kafa ta ƙasar Kamaru, ta samu nasara kan takwararta ta ƙasar Burkina Faso a wasan farko na rukunin A da aka fafata yau Lahadi.
Kungiyar Napoli ta bada sanarwa cewa Coronavirus ta harbi ‘Dan wasan gaban na Super Eagles. Saura kwanaki 10 rak a fara gasar cin kofin nahiyar Afrika da za ayi
Wasanni
Samu kari