Wasanni
Shugaban NFF da Ministan wasanni su na zawarcin Jose Mourinho domin ya karbi aikin Super Eagles. Amaju Pinnick yace sun yi kokarin dauko hayar irinsu M.Krstajic
Hukumar kula da harkar kwallon kafa watau NFF ta bada sanarwar korar babban koci, Gernot Rohr a yau. NCC ta zabi wanda zai maye gurbinsa na wani 'dan lokaci.
Mun kawo Kungiyoyi 16 da su ka isa mataki na gaba a gasar Champions League. Wannan karo Barcelona za ta buga Europa League yayin da aka yi waje da kungiyar AC.
A yau Rachael Aladi Ayegba ta zama direbar mota irin kirar bas 185 a kasar Birtaniya. Ayegba ta bugawa kungiyar Super Falcons da take buga kwallon kafa a da.
Cristiano Ronaldo ya ba marada kunya a wasan Arsenal da Man Utd a Old Trafford. ‘Dan wasan gaban na Manchester United ya jefa kwallaye biyu da suka hadu a jiya.
Lionel Messi ya tashi da kyautar Ballon d’Or na wannan shekarar, ya doke Robert Lewandowski. ‘Dan wasan na Paris Saint Germain ya fadi sirrin nasarar da ya samu
A ranar Litinin, 29 ga watan Nuwamba, 2021, aka bada kyautar Ballon d’Or na shekar nan ta 2021. Mun kawo jerin 'dan wasan Duniya har zuwa wanda ya zo na 30.
Hukumar kwallon kafa na FIFA ta hada Portugal da kasar Italiya a rukuni daya na zuwa gasar kofin Duniya. FIFA ta hada Portugal da Italy da Sweden da Macedonia.
Akwai yiwuwar Manchester United ta nada Ralf Rangnick a kan kujerar da Ole Gunnar Solskjaer ya bari. A kan yi wa Ralf Rangnick lakabi da ‘Farfesan kwallon kafa’
Wasanni
Samu kari