Jihar Zamfara
Tsohon gwamnan jihar Benuwe kuma Sanata a majalissar Dattawa, Mista George Akume, ya sanar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, cewa mutanen sa suna fushi da shi saboda nuna halin ko’in kula da yayi akan kashe-kashen da aka yi.
Hukumar rundunar ‘yansandan jihar Zamfara ta ce jami’an ta sun dakile harin da wasu gungun ‘yan bindiga suka shirya kai wa karamar hukumar Anka a jihar Zamfara Kakakin ‘yansadar jihar Zamfara, Mohammed Shehu, ya bayyana haka.
Bayan mutuwar sarkin Birnin Magaji, Alhaji Ahmad Umar Usman, cikin gaggawa gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da nadin Alhaji Ibrahim Muhammad a matsayin sabon sarki. Alhaji Ibrahim Muhammad Birnin Magaji ne ya bayyana haka.
Gamayyar kungiyar matasan Arewa (ACF), sun yi kira da babban murya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya gaggauta sanya dokar ta baci a jihar Zamfara saboda gwamna Yari ya gaza wajen kare rayukan al'ummar jihar.
Wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kai harin bazata ga motocin yan kasuwa dake hanyar zuwa garin Dansadau a karamar hukumar Maru dake jihar Zamfara, kamar yadda daya daga cikin wanda abun ya shafa ya sanar.
Kwamishinan Yansandan jihar, Kenneth Embrimson ne ya ne ya bayyana haka yayin da yake bajakolin gawar shugaban yan ta’addan, a garin Gusau, inda ya shaida ma yan jaridu cewar ya mutu ne a sakamakon musayar wuta da yansanda.
Za ku ji cewa Sanata Kabiru Marafa a Ranar Talatar nan yace idan har APC ba za ta ba shi tuta a Jihar sa ba, to babu shakka zai tattara ya bi Jam’iyyar adawa irin su PDP idan har aka yi masa alkawarin tikitin takara.
Ministan tsaro, Mansur Muhammad Dan Ali, ya gargadi mutanen masarautar Zurmi dake jihar Zamfara da kada su dauki doka hannu wajen daukan fansan mutanen da aka kashe musu a harin da wasu 'yan bindiga suka kai kwananan.
A ranar Asabar dinnan ne Babban Sufeton 'Yan Sandan Najeriya, Ibrahim Kpotun Idris, ya nufi garin Zurmi dake Jihar Zamfara domin shawo kan matsalar tsaro a yankin. A ranar Alhamis din da ta gabata ne wasu yan bindiga da ba a san..
Jihar Zamfara
Samu kari