Mutuwar Buharin Daji : Har yanzu kashe kashe bai tsaya ba a jihar Zamafara

Mutuwar Buharin Daji : Har yanzu kashe kashe bai tsaya ba a jihar Zamafara

- 'Yan bindiga sun kara kashe mutane a jihar Zamfara

- Mutane da yawa sun mutu ta sanadiyar harin da yan bidiga suka kai garin Bingi dake jihar Zamafara

Duk da kashe shugaban ‘yan ta’aadan jihar Zamafara da ake yi, kashe kashe bai tsaya ba a jihar, an yi jana'izar gawawwakin mutanen da 'yan bindiga suka kai musu hari a ranar Lahadi a garin Bingi dake karamar hukumar Maru a jihar Zamfara.

Buharin Daji da abokan sa sun dade suna kashe rayuka da satar shanu a jihar Zamfara.

Mutuwar Buharin Daji : Har yanzu kashe kashe bai tsaya ba a jihar Zamafara
Mutuwar Buharin Daji : Har yanzu kashe kashe bai tsaya ba a jihar Zamafara

A cikin farkon wanan watan ne aka kashe, Janar Buharin Daji, a wani farmaki da aka kai masa da hadin kan wasu yaron aikin sa da suka raba jiha da shi.

KU KARANTA : Rikicin Benuwe : Rundunar ‘yasandan Najeriya ta mayar da martani akan tuhumar da Buhari yayiwa IGP Idris saboda rashin bin umarnin sa

Labarin mutuwar, Buharn Daji, ya faranta ran mutane da yawa a Zamfara.

Legit.ng ta samu rahoton cewa akalla sama da mutane 1000 suka rasa rayukan su ta sanadiyar hare-haren 'yan fashi a jihar cikin shekaru bakwai.

Dannan wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng