Jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara tace za ta dauki karin ma'aikatan likitoci da na jinya da kuma ungozoma a cikin sashen kiwon lafiya na jihar don magance matsalar rashin isashen ma’aikatan lafiya a wuraren kiwon lafiyar a fadin jihar.
Kimanin matasa maza da mata 72 ne suka sami tabin hankali a dalilin ta'amulli da miyagun kwayoyi cikin shekaru uku da suka wuce a jihar Zamfara. Wannan zancen ya fito ne daga bakin babban jami'in ma'aikata na hukumar NDLEA
Kakakin rundunar 'yan sandan, DSP Muhammad Shehu, shine ya bayyana hakan a birnin Gusau, inda yace a yayin da jami'ai ke gudanar da sintiri a kauyen Dawa na masarautar Dansadau dake karamar hukumar Maru, sun yi kacibus da 'yan ta'
Gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari Abubakar, yayi wa gwamnatin sa garanbawul dan tabbatar da cigaba a jihar sa a jawabin da sekataren gwamnatin jihar Zamfara, Abdullahi Muhammad Shinkafi ya sanar haka a Gusau
Jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sandan jihar Zamfara, DSP Muhammad Shehu yace rundunar tayi nasarar cafke wani gagarumin mai satan shanu da garkuwa da mutane mai suna Musa Abdullahi wanda akafi sani da Gaugai.
Marigayi Alhaji Musa Dankwairo zai ci gaba da kasancewa daya daga cikin mawakan da darajarsu a idon duniya take kara habaka a al'ummar hausawa, sai dai girmamaw
Wani ma’aiakacin asibitin gwamnatin dake Gasau baban birnin jihar Zamfara Abubakar Danladi ya ce a shakarar 2016 jihar Zamfara ta rasa mata masu juna biyu guda
Rundunar 'yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar damke wani barawon shanu kuma mai fashi da makami mai suna Ibrahim Umar wanda ya shahara wajen fashi..
Wata babbar Kotun jihar Zamfara dake garin Gusau ta sallami wata kara kan zargin cin hanci da rashawa da hukumar yaki da rashawa da dangoginta, ICPC, ta shigar
Jihar Zamfara
Samu kari