Jihar Zamfara
Buhari zai kammala gadar da ta gagari kowane Gwamnati. Gwamnatin Buhari za ta kammala aikin gadar Neja Delta a cikin shekarar 2022. Gadar da ta hada kudancin Najeriya da kuma yankin Neja-Delta wanda aka dade ana wakar za ayi.
A jiya, Alhamis ne majalisar jihar Zamfara ta dakatar da mambobinta hudu da ke zarginsu da goyon bayan bangaren jam'iyyar ta APC mai suna G-8 da ke karkashin jagorancin mataimakin gwamna Ibrahim Wakkala da Sanata Kabiru Marafa da
Ko kadan bai kamata ba, yadda aka bari yan iskan gari da yan bindiga da basu san darajar ran dan adam ba suke cin karensu babu babbaka, haka zalika bamu ji dadin yadda ayyukan yan ta’adda ya sake farfadowa a jihohin Borno da Yobe
Da yake mika cakin kudin ga marasa lafiya, kaakakin majalisar dokokin jahar Zamfara, Alhaji Sunusi Rikiji ya bayyana cewa gwamnatin jahar Zamfara ta yanke shawarar tallafa ma Sojojin ne don rage ma iyalansu radadin halin da suka s
Kungiyar gwamnoni Najeriya (NGF) ta ce gwamnonin kasar nan na son biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi amma halin tsananin da tattalin arzikin kasa da jihohi ke ciki ne ke dakatar da su. Abdulrazaque Bello Barkindo, shug
Za ku ji cewa Sojin sama sun far ma wadanda ke kashe jama’a bayan dakarun Sojojin saman Najeriya sun fatattaki ‘Yan ta’adda a Zamfara. Yanzu ana neman ganin an kawo zaman lafiya a Yankin Arewa maso yammacin kasar.
Fadar shugaban kasa ta mika sakon ta'aziyya ga iyalan wadanda 'yan ta'adda suka kashe a wasu garuruwa na jihar Zamfara a farkon wannan makon sai dai tayi kuskuren garin da maharan suka fi kashe mutane a wannan shekarar. A sakon da
Ministan harkokin cikin gida, Laftanat Janar Abdulrahman Dambazau (mai murabus) ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa gwamnatin tarayya za ta karo jami'an tsaro zuwa jihar Zamfara domin ganin an kawo karshen kashe-kashen mutane da asa
Gwamna Abdulaziz Yari na jihar Zamfara ya bayyana goyon bayansa ga kirar da shugaba Muhammadu Buhari ya yi na saka dokar ta baci a jihar Zamfara. Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ta ruwaito cewa Yari ya ce "Nima ina goyon ba
Jihar Zamfara
Samu kari