Jihar Zamfara
DSP Sani, tsohon dogarin tsohon gwamnan jihar Kogi, Kaftin Idris Wada, ya ce ya bayar da kyautar ginin ne a matsayin gudunmawar sa wajen inganta aiyukan tabbatar da tsaro a jihar ta Zamfara. Kwamishinan 'yan sandan jihar Zamfara
A hirar da mahaifin sumayya yayi da majiyarmu, ya bayyana cewa iyalansa da danginsa gaba daya sun shiga mawuyacin hali tun bayan sace Sumayya, inda ya tabbatar da tana dauke da juna a biyu a lokacin da suka yi garkuwa da ita.
A kalla mutane tara, cikinsu har da fitaccen malamin addinin Islama, aka sanar da mutuwar su sakamakon wani hari da 'yan bindiga suka kai a jihar Zamfara mai fama da hare-hare daga 'yan bindiga, 'yan fashi, da masu garkuwa da muta
Sarkin Anka kuma Ciyaman din Sarakunan jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad ya roki gwamnatin tarayya ta samar musu da bindigu wadda za suyi amfani da shi domin tunkarar 'yan bindiga da ke kashe-kashe da garkuwa da mutane
"Sun tilastawa kowanne gida da ke da shanu ko raguna haraji. Masu shanu suna biyan N500 yayin da masu raguna kuma suna biyan N200. "Suna kama duk wani makiyayi da ya shigo kiwo a gonaki, sannan su ci su tara kuma su rike kudaden.
Ttsohon shugaban jam’iyyar APC a sabongarin Gusau, babban birnin jahar Zamfara ne ya wulakatan littafi mai tsarki na addinin Musulunci, watau Al-Qur’ani mai girma, inda yayyaga shi, ya kekketa shi tare da yin wurgi da shi.
Za ku ji cewa Hukumar jin dadin Alhazai reshen jihar Zamfara, ta bayyana cewa rayukan Alhazanta biyar ne suka salwanta yayin sauke faralinsu na aikin hajjin da ya gabata na wannan shekara 2018 a kasa mai tsarki.
Gwamnatin Jihar Zamfara ta dakatar da wasu masu rike da sarautun gargajiya guda hudu a jihar da ake zargi da hannu wajen hadin baki da 'yan bindiga da ke kashe-kashe a jihar. Kwamishinan Kananan hukumomi da harkokin sarauta, Alhaj
Majiyar Legit.com ta ruwaito a Juma’ar data gabata ne wasu yan bindiga suka kai farmaki a kauyen, inda suka yi awon gaba da shanu goma sha bakwai, sa’annan suka kashe wasu mutane uku da suka bi sawunsu da nufin kwato shanun.
Jihar Zamfara
Samu kari