Jihar Zamfara
Baragurbin masu hako ma'adanan kasa da su ka ketaro daga kasashen Burkina Faso, Chadi, Nijar da kuma Ghana dauke da miyagun makamakai ke da alhakin kashe-kashen da sauran miyagun ababe da ke aukuwa a jihar Zamfara.
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka, inda yace Sojojin sun kai wannan hari ne a karkashin aikin Operation Diran Mikiya bayan samun bayanan sirri game taruwar yan bindiga a sansaninsu dake Aj
A yayin da duniya ke juyawa sau daya a cikin kowacce shekara, ana samun canjin yanayi daga damuna zuwa hunturu (sanyi) zuwa yanayi na zafi. A lokacin zafi, ana samun budewar rana, lamarin da ke kara dumama yanayin jiki da na muhal
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar Soja sama, Iya komodo Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka, inda yace Sojojin sun kai wannan hari ne a karshen makon data gabata bayan samun bayanan sirri dake tabbatar musu da taruwar
akwai wasu ne daga cikin manyan Kasarnan, lokacin fadar sunansu bai yi ba, amma na sansu, manya ne kuma 'yan arewa ne, suna da ra'ayi akwai arziki ne a jihar Zamfara, ana diban zinare da arzikin dake karkashin kasa da ake tonowa
Mutane goma sha tara ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon hatsarin mota da ya faru da su a Daudawa da ke karamar hukumar Faskari na jihar Katsina a kan hanyarsu na dawowa daga kauyen Kauran Tsauni da ke gundumar 'Yan Kuzo a kar
Fitacciyar jaruman Kannywood, Nafisa Abdullahi tayi kaca-kaca da shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan rashin cewa komai a kan kashe-kashen da akeyi a wasu kauyukan jihohin Zamfara. Jarumar ta soki shugaba Buhari a bisa maganan da
Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Sokoto, ASP Muhammad Sadiq, ya tabbatar da kama mutumin yayin gabatar da jawabi ga manema labarai a Sokoto. Sadiq ya ce: "wata tawagar jami'an 'yan sanda a ofishinmu na karamar hukumar Sabon Bir
Jam'iyyar adawa ta PDP ce ta lashe zaben gwamna a jihohi ukun da Nabena ke korafi a kansu. Aminu Waziri Tambuwa ya yi tazarce a jihar Sokoto, Bala Muhammed ya kayar da gwamnan APC mai ci a jihar Bauchi, kamar yadda Ahmadu Finitiri
Jihar Zamfara
Samu kari