Jihar Zamfara
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa INEC ta sanar da sunayen 'yan takarar gwamna 22 a cikin jihohi 29 da aka gudanar da zabe a ranar 9 ga watan Maris. Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki tana da jihohi 13 yayin da
Dakarun rundunar soji ta ‘ofireshon sharan daji’ sun kashe ‘yan bidiga 55 tare da kubutar da wasu mutane 760 da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Rundunar ta sanar da haka ne a cikin wata sanarwa da mukaddashin jami’in yada
Majiyar Legit.ng ta ruwaito babban baturen zabe na zaben gwamnan jahar Zamfara, Farfesa Kabiru Bala ne ya tabbatar da haka a yayin tattara sakamakon zaben gwamnan jahar da aka fara tun a ranar Lahadi, kuma ake kai har yanzu.
Rahotanni sun bayyana cewa a kalla mutane 113 ne aka kashe a kananan hukumomi uku na jihar Zamfara da 'yan bindiga rika kaiwa hari a cikin mako guda da ya wuce. 'Yan bindigan sun kuma lalata kadarori na miliyoyin naira. Bayan kash
Wasu matasa a jihar Sokoto sunyi kira ga rundunar 'yan sanda tayi gaggawan kama shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar saboda barazanar tayar da rikici da ya yi gabanin zaben gwamna a jihar. An yi ikirarin cewa
Mun samu labari cewa akalla mutum 3 ne su ka rasa rayukan su a lokacin da rikicin siyasa ya kaure tsakanin Magoya bayan ‘yan siyasa yayin da ake gudanar da zabe a Garin Birnin Magaji da ke cikin jihar Zamfara.
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya ruwaito cewa, mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya daura damara ta shiga tsakani domin warware rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara.
Sashi Sojojin Sama na Operation Sharan Daji da ke yaki da 'yan bindiga a yankin Arewa maso Yamma ya ce dakarun soji sunyi nasarar ceto mutane 80 da akayi garkuwa da su bayan wani sumame da sojin suka kai a kusa da Dajin Dumburum n
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole ya bukaci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta amince da 'yan takarar jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara su fafata a babban zaben da ke tafe. A wasikar da ya aike wa hukumar a ranar
Jihar Zamfara
Samu kari