Jihar Zamfara
Jam’iyyar APGA tace zata kalubalanci Bello Matawalle na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben da aka gudanar a ranar Asabar 9, Maris 2019 a jihar Zamfara.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnan yayi wannan jarumta ne yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa kauyen Lilo da nufin zuwa yin gaisuwar ta’aziyya bisa wani hari da aka kai ma jama’an yankin, inda aka kashe mutane 8, tare da jikkata w
Sauran da aka yiwa nadin mukamman sun hada da sabon sakataren gwamnati, (SSG) Alhaji Bala Bello, Babban mai bayar da shawara na musamman kan harkokin tsaro(SSA)Alhaji Abubakar Dauran da Alhaji Bello Ibrahim a matsayin SSA kan sabu
"Ina goyon baya 100% a kan kiran neman Oshiomhole ya yi murabus domin jam'iyyar APC ta samu shugabanci nagari da zai kawo mata cigaba. "Ya kamata a ce Oshiomhole ya jagoranci jam'iyyar APC ta samu karin gwamnonin jihohi, sannan ya
Jiya ne Gwamnan Zamfara ya fatattaki Kwamishinonin Abdulaziz Yari, Gwamnan na Zamfara ya tsige wadanda Yari ya nada a kan mulki a lokacin yana kan kujerar gwamna.
Sabuwar gwamnatin jihar Zamfara ta sha alwashin mayar da ma'aikata 1,400, wadanda tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul'aziz Yari ya kora bakin aikin su. Gwamnan jihar Muhammad Bello Matawallen Maradun shine ya bayyana hakan jiya...
A yayin da aka gudanar da bukukuwan rantsar da sabbin gwamnoni da aka zaba a karo na farko da na biyu da kuma shugaban kasa da mataimakinsa, bikin rantsar da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwa, bai samu halartar jama'ar So
Yan bindiga a ranar Talata, 28 ga watan Mayu sun kashe akalla mutane 23 a hare-haren da suka kai kauyukan Tunga da Kabaje, yankin Sakajiki dake karamar hukumar Kaura Namoda a jihar Zamfara.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin cikin babban birnin kasar nan na tarayya, ya sake bayar da tabbaci na jaddada tsayuwar dakan sa wajen samar da ingantaccen tsaro a fadin kasar nan.
Jihar Zamfara
Samu kari