Jihar Zamfara
Kwamandojin yan ta’adda daga sansani daba daban sun tura wakilansu a zaman sulhu da akayi a Zamafara a jiya Talata 2 ga watan Yuli 2019.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari, a ranar Litinin, 1 ga watan Yuni ya kare kansa akan batun tsaro a jihar, inda yake fadin cewa yayi iya kokarinsa wajen magance matsalar.
Dakarun rundunar Sojin Najeriya dake gudanar da aikin Operation Hadarin Daji, OPHD, a jahar Zamfara sun bindige wasu gungun yan bindiga su goma sha biyar har lahira a yayin karan batta da suka yi da juna.
Wata takarda da Mujallar Duniya ta samu daga gurin Daraktan Yada Labarai na dan takarar jam'iyyar APC ta jihar Zamfara, Al-Mansoor Gasau, ta bayyana cewa kotun koli ta aikawa gwamnan jihar Bello Matawalle sammaci, da Sanata...
A kalla mutane 310 aka kashe a Najeriya a cikin watan Mayu sakamakon aiyukan ta'addanci daban-daban da suka hada da rikicin 'yan bindiga, fashi da makami, da sauran wasu rigingimu da dama. Jihar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na
Akalla gidaje 54,197 aka yi wa rajista domin karbar tallafin naira 5,000 kai-tsaye daga Gwamnatin Tarayya a Jihar Zamfara. Jagorar shirin ta Kasa, Temitope Sinkaiye ce ta bayyana hakan a Gusau, babban birnin Jihara ranar Juma’a.
Kwamanda na Operation Hadarin Daji, Maj- Gen Jide Ogunlade, a ranar Talata ya ba yan ta’adda wa’adin sa’a 24 a Zamfara, da su mika wuya ko kuma suga “yakin da ba a taba yin irinshi ba.”
Rahotanni sun kawo cewa an kashe mutane uku yayida aka yi garkuwa da kimanin mutane 20 biyo bayan sabon harin da aka kai karamar hukumar Maradun da ke jihar Zamfara. Mutane da dama sun jikkata sannan anyi fashin dabbobi 500.
A yayin sabunta ta'addanci, wani harin 'yan fashin daji da ya auku a kwana kwanan nan ya salwantar da rayukan kimanin mutane 34 cikin kauyukan Tudun Kafau da kuma Gidan Wawa dake karkashin karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari