Jihar Zamfara
Karshen tika-tik kuma komai nisan dare gari zai waye domin kuwa a yau Talata, 23 ga watan Yulin 2019, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da sunayen ministocin sabuwar gwamnatin sa a zauren majalisar dattawa.
A yanzu haka ana iya cewa zaman lafiya ya fara samuwa a jahar Zamfara sakamakon sulhu da gwamnan jahar, Bello Matawalle ya fara yi da yan bindiga, inda a yanzu haka sun sake sako mutane 143 da suka yi garkuwa dasu.
Hukumar jin dadin alhazai ta kasa (NAHCOM) ta ce maniyyata daga jihar Zamfara sun kara samun ragin kudin da yawansu ya kai Riyal 200 daga kudin kujerar Hajji na shekarar nan da suka biya. Fatima Sanda Usara, shugabar sashen hulda
Daraktan yada labaran gwamnan mai suna Yusuf Idris ne ya bada wannan sanarwa ga manema labarai inda ya ce, gwamnati ta kirkiro wani sabon shiri wanda zai samawa matasa hanyar koyan sana’o’i.
Nagoggo ya bada labarin cewa, tun bayan zaman sulhun da ya shirya wanda ya hada da ‘yan baranda da kuma kungiyar ‘yan sintiri a jihar, yanzu an samu zaman lafiya tsakanin kungiyoyin biyu da kuma fahimtar juna.
Rundunar 'Yan sandan jihar Zamfara sun kwato shanu 281, rakumma shida, doki daya da jakunna uku da 'yan bindiga suka sace a jihar tare da kama mutane uku da ake zargi da hannu cikin satar. Mutane ukun da aka kama sune Sa’idu Lawal
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya kaddamar da kwamiti wanda tsohon babban sifeton yan sanda na Najeriya, Mohammed Abubakar zai jagoranta don kawo karshen ta’addancin a jiha
Da ya ke gudanar da wani taro da manema labarai a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, Nagogo ya bayyana cewa sulhun da sasanton da ake gudanar wa ya bashi damar gana wa da 'yan bindiga 'gemu da gemu'. A cewarsa, 'yan bindiga da
Rahoton kamfanin dillancin labaru ya bayyana daga cikin mutanen da yan bindigan suka sako har da kananan yara guda 3, maza 5 da kuma mata 3, wanda aka mikasu ga gwamnan jahar Zamfara a ranar Lahadi a garin Gusau.
Jihar Zamfara
Samu kari