Jihar Zamfara
Wani kwamitin gudanar da bincike a kan matsalar tsaro da jihar Zamfara ke ci gaba da fuskanta wanda gwamna Muhammadu Bello Matawalle ya kafa, ya gano wadanda ke da hannu kan haifar da wannan mummunar annoba a jihar.
Dakarun sojoji sun kashe akalla yan bindiga 39 a wasu ayyuka mabanbanta guda biuyu da suka gudanar a Zamfara cikin wannan makon, kamfanin dillancin labaran Najeriya ta ruwaito.
Wata yarinya 'yar shekara biyar a duniya ta zama gwamnar jihar Zamfara ta rikon kwarya ta tsawon minti biyu. Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya mika ragamar mulkin jihar Zamfaran na tsawon mintuna biyu ga wata...
Labarin Katsinawa da Zamfarawan nan har su 30 da aka kai wata kasar Afrika zuwa aikin bauta na wata 3 zai sa saka kuka. Yanzu dai sun fito sun bada labarin duk yadda ta kaya da su.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kaddamar da wani bincike akan sha’anin da ke tattare da al’amarin tsintar wasu fallayen Qur’ani a najasa a makarantar Firamare a ranar Juma’a.
Wani mazaunin yankin mai suna Hassan Idris ya ce jami'an 'yan sanda sun gaggauta shiga lamarin kuma al'amura sun koma daidai don yanzu haka mutanen da suka gudu sakamakon zuwan makiyayan, sun dawo gari. Shi ma kakakin rundunar 'ya
Shakka babu, masu hangen nesa da dama sun fadakar tare da jan hankali a kan auren mace fiye da daya ga wadanda samun su bai da wani tasiri wajen kula da harkokin iyali da kuma dawainiyar rayuwarsu ta yau da kullum.
Gwamnatin jahar Zamfara ta fara hada magunguna da kanta wanda za ta dinga rarrabawa ma asibitocinta domin al’ummar jahar su dinga samunsa cikin sauki da arha
Jagoran tsarin fitar da daliban zuwa kasashen waje, Dakta Jazuli Musa, ne ya bayyana hakan ranar Laraba a Gusau yayin yi wa daliban bita da hukumar bayar da tallafin karatu a jihar ta shirya. Musa ya ce daliban da gwamnatin za ta
Jihar Zamfara
Samu kari