Jihar Zamfara
Ahmed Sani Yarima Bakura zai fito neman kujerar shugaban kasa a zaben 2023. Sanatan ya ce da shi za a buga a 2023. Yariman-Bakura ya taba fitowa takarar shugaban kasa a ANPP.
Shugaban tubabbun 'yan bindigar jihar Zamafara ya sadu da gwamnan jihar a daji don kara duban yarjejeniyar zaman lafiya da suka yi da Gwamna Muhammad Matawalle a watan Yuni na shekarar da ta gabata, cewar kwamishinan 'yan sanda, U
Akalla sama da mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) 30,000 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware kudi har naira miliyan biyar don gyaran sansanin ;yan bautar kasa na jihar dake karamar hukumar Tsafe a kasafin kudinta na 2020. Kwamishina habaka matasa da wasanni, Abdulkadir Buhari ne ya bayyana
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware naira biliyan 7 a kasafin kudinta na shekarar 2020 don gina sabon gidan gwamnatin jihar, kamar yadda sakataren gwamnatin jihar, Bala Bello ya sanar. Bello ya bayyana hakan ne a Gusau a ranar Alhamis
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware makuden kudi har naira biliyan daya don gina masallatai da kuma gyara makabartu. Gwamnatin jihar ce ta tabbatar da ware wannan kudin don gina masallatan Juma'a, gyaran makabartu, kayan azumi da...
Tsohon kasurgumin dan bindiga, kuma shugaban tubabbaun yan bindigan jahar Zamfara, Muhammadu Bello ya bayyana yadda haduwarsa ta kasance da kwamishinan Yansandan jahar, Usman Nagogo a dokar dajin Shinkafi.
Da yake magana a kan lamarin, kwamishinan kudi na jihar, Rabiu Garba, ya ce ma'aikatan da aka dakatar sun hada da darektan kudi na ma'aikatar kula da asibitocin jiha, darektan albashi na jihar da mataimakinsa da kuma sauran wasu
Shugaban hukumar Hisbah a jihar, Dakta Atiku Zawuyya, shine wanda ya sanar da hakan ranar Litinin yayin holin masu laifin da dakarun Hisbah suka kama suna aikata laifuka da suka ci karo da tsarin Musulunci. Ya ce sun kama dan sand
Jihar Zamfara
Samu kari