Jihar Zamfara
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya aika ma majalisar dokokin jahar Zamfara sunayen mutane 19 da yake muradin nadasu mukamin kwamishinoni a gwamnatinsa, domin ta tantancesu.
Gwamna Bello Matawalle na jahar Zamfara ya yi addu’ar Allah Ya saukar da fushinsa a kan duk masu cin mutuncin Al-Qur’ani a jahar Zamfara, sa’annan ya yi kira ga al’ummar jahar Zamfara dasu cigaba da rokon Allah a kan wannan matsal
A ranar Juma'a ne wata babbar kotun Sharia da ke zamanta a Gusau, jihr Zafara, ta bayar da umarni a tsare tsohon kwamishinan kananan hukumomin jihar Zamfara, Bello Dankande, bayan an gurfanar da shi a gabanta bisa zarginsa da hann
Ganin an dade ana fama da rikicin Makiyaya, Gwamnan Zamfara ya sake daukar matakin hana kashe-kashe inda ya janye kaf filayen kiwon dabbobi da noma.
Za ku ga jerin Jihohin Najeriya da Gwamnonin-baya ke karbar fansho duk wata. A Adamawa, Benuwai, Enugu, Kebbi, Kogi, Nasarawa, Ogun, Filato da Taraba, ne kurum ba a bada wannan kudi.
Jiya Kotu ta sake garkame wani babban Jigon Jam’iyyar APC a Jihar Zamfara. Dankande Gamji wanda ya rike mukami a gwamnatin baya ta Alhaji Abdulaziz Yari ne ake tuhuma.
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya rattafa hannu kan kudurin haramta biyan tsofaffin gwamnonin jahar kudaden fansho inda suka lakume miliyoyi, da wannan sa hannu na gwamna kudurin ta zama dika.
A makon jiya Bello Matawalle ya sake maidawa tsohon Gwamna Yari martani, ya cigaba da bankado ta’adin da Yari ya yi a ofis ta bakin Darektan hulda da jama’a na jihar Zamfara.
Mukhtar Koguna ya fadi yadda ya ji da kotu ta hana sa kujerar Gwamna ana shirin hawa mulki ana saura kwana 5 a rantsar da shi Gwamna don haka dole ya dangana ga Allah.
Jihar Zamfara
Samu kari