Jihar Zamfara
Gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da mummunar hari a cikin karamar hukumar Dansadau na jahar Zamfara, inda suka kashe wani sarakunan gargajiya biyu muhimmanci kamar yadda rundunar Yansandan jahar ta tabbatar.
Alhaji Abubakar Abdullahi Tsafe, kwamishinan ci gaban karkara da ma’aikatu, ya ce sauya shekar gwamnan zai karfafa tarin nasarorin da aka samu a jahar.
A ranar 27 ga watan janairu na 2000 ne jihar Zamfara ta tabbatar da shari’ar Musulunci bayan kokarin gwamnan na lokacin, Ahmad Sani yarima, wanda ya fara mulki a 1999. Daya daga cikin wadanda shari’ar Musuluncin ta ritsa da shi ma
Masu garkuwa da mutanen biyu da dakarun sojin suka kama sune; Bala Yunusa (wanda aka fi sani da Katako), dan asalin jihar Kaduna mai shekaru 35 da Idris Iliyasu (wanda aka fi sani da Dan Ikara), mai shekaru 37, dan asalin karamar
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle zai koma jam'iyyar APC nan ba da daewa ba. Tsohon gwamnan jihar zamafar kuma tsohon Sanata, Ahmed Sani Yarima ne ya bayyana hakan yayin tattaunawa da jaridar Daily Trust a gidansa da ke Abuja
Gwamnan jahar Zamfara, Dr Bello Mohammed Matawalle ya bukaci shugabannin makarantun sakandare da jami’an da ke ciyar da dalibai a jahar da su dunga ci daga cikin abincin da suke ciyar da daliban makarantun kwana ko kuma a sallame
A ranar Litinin ne shugaban karamar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara, Aminu Mudi ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar APC zuwa PDP a jihar. An zabi Mudi ne kusan shekara daya da ta gabata karkashin jam'iyyar APC tare da kan
Sanata Ahmed Sani Yariman-Bakura ya ce Gwamnan Zamfara zai koma APC. Yanzu haka dai tsohon Sanatan APC ya koma Makarantar addini bayan ya bar Majalisa.
Akalla miyagun yan bindiga 13 ne suka sheka barzahu bayan karanbatta da dakarun rundunar Sojin Najeriya a jahohin Zamfara, Kebbi da Katsina a karkashin aiki na musamman mai taken Operation Hadarin Daji.
Jihar Zamfara
Samu kari